Use APKPure App
Get Haruna Uji old version APK for Android
wakokin Marigayi Haruna Uji yana aiki OFFLINE ayi sauraro lafiya
ALH. Haruna Uji Hadejia.
Een Haifi Alh. Haruna Uji een Unguwar Gandun sarki dake cikin garin Hadejia, een shekarar (1946). Sunan Mahaifinsa Mallam Ibrahim, Malami ne kuma glans Limamin Gandun sarki. Sunan Mahaifiyarsa Zainabu Itama mutumiyar Unguwar ce. Anan ya tashi yayi wayo. Yana kimanin shekara Shida mahaifinsa ya sakashi een makarantar Allo dake kofar gidansu, een pistool Wani Malami da ake kira Mallam Alhaji.
Haruna Uji ya shafe wajen shekaru uku yana wannan Makaranta een Gandun sarki, daga nan suka tashi da malaminsa zuwa garin Birniwa Wanda nemen Gabas da Hadejia, mai nisan kilo Mita 45. Zon kwashe shekaru kamar biyu suna Karatu da sauran Almajirai, anan Uji ya samu Karatu mai dama.
Bayan nan suka bar Birniwa suka Dawo Hadejia suka ci gaba da Karatu een Gandun sarki. Wannan yasa ya samu Karatu mai dama fiye da sauran yara Musamman wadanda suka zauna een gida basu fita wani guri neman Ilmi ba. Een Wannan lokaci Mallam Alhaji yakan sa Uji ya Kula da yara tarra da koya musu Karatu. Haruna Uji ya bar makarantar Allo Yana dan shekara goma sha Biyu, bayan ya samu Karatu mai dama.
Hadejia Een yau!
Last updated on Oct 2, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Geüpload door
Ãmiñë Hido
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
Melden
Haruna Uji
1.2 by GangareBoy
Oct 2, 2018