We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Haruna Uji Screenshot

Informazioni su Haruna Uji

wakokin Marigayi Haruna Uji yana ASSENTE aiki Ayi sauraro lafiya

Alh. Haruna Uji Hadejia.

Un haifi Alh. Haruna Uji un Unguwar Gandun sarki Dake cikin Garin Hadejia, uno shekarar (1946). Sunan Mahaifinsa Mallam Ibrahim, Malami ne Kuma brillantezza Limamin Gandun sarki. Sunan Mahaifiyarsa Zainabu Itama mutumiyar Unguwar ce. Anan ya tashi yayi wayo. Yana kimanin shekara Shida mahaifinsa ya sakashi un makarantar Allo Dake kofar gidansu, una pistola Wani Malami da ake kira Mallam Alhaji.

Haruna Uji ya Shafe wajen shekaru Uku yana wannan Makaranta un sarki Gandun, daga nan suka tashi da malaminsa zuwa garin Birniwa wanda prendere Gabas da Hadejia, mai nisan chilo mita 45. Sun kwashe shekaru kamar biyu suna Karatu da sauran Almajirai, Anan Uji ya Samu Karatu mai dama.

Bayan nan suka bar Birniwa Suka Dawo Hadejia Suka ci GABA da Karatu un sarki Gandun. Wannan yasa ya Samu Karatu mai dama fiye da sauran yara Musamman wadanda Suka zauna un gida basu fita wani guri neman Ilmi ba. Un Wannan lokaci Mallam Alhaji yakan sa Uji ya Kula da yara tara da Koya Musu Karatu. Haruna Uji ya bar makarantar Allo Yana dan shekara goma sha Biyu, bayan ya Samu Karatu mai dama.

Hadejia A yau!

Novità nell'ultima versione 1.2

Last updated on Oct 2, 2018

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Haruna Uji 1.2

Caricata da

Ãmiñë Hido

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro
Lingua
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.