Use APKPure App
Get Haruna Uji old version APK for Android
wakokin Marigayi Haruna Uji yana aiki OFFLINE Abdulaziz sauraro lafiya
Alh. Haruna Uji Hadejia.
An Haifi Alh. Haruna Uji yang Unguwar Gandun Sarki Dake cikin Garin Hadejia, yang shekarar (1946). Sunan Mahaifinsa Mallam Ibrahim, Malami ne kuma bersinar Limamin Gandun Sarki. Sunan Mahaifiyarsa Zainabu itama mutumiyar Unguwar ce. Anan ya Yayi Tashi Wayo. Yana kimanin shekara shida mahaifinsa ya sakashi yang makarantar Allo Dake kofar gidansu, senapang wani Malami da ake Kira Mallam Alhaji.
Haruna Uji ya shafe wajen shekaru uku yana Wannan Makaranta yang Sarki Gandun, Daga nan suka Tashi da malaminsa zuwa Garin Birniwa wanda mengambil Gabas da Hadejia, mai Nisan kilo mita 45. Sun kwashe shekaru kamar Biyu suna Karatu da sauran Almajirai, anan Uji ya samu Karatu mai dama.
Bayan nan suka bar Birniwa suka Dawo Hadejia suka ci GABA da Karatu yang Sarki Gandun. Wannan yasa ya samu Karatu mai dama fiye da sauran yara musamman wadanda suka zauna yang Gida basu Fita wani guri Neman Ilmi ba. A Wannan lokaci Mallam Alhaji Yakan sa Uji ya kula da yara mentara da koya Musu Karatu. Haruna Uji ya bar makarantar Allo yana dan shekara goma sha Biyu, bayan ya samu Karatu mai dama.
Hadejia A yau!
Last updated on Oct 2, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Dimuat naik oleh
Ãmiñë Hido
Memerlukan Android
Android 4.1+
Category
Laporkan
Haruna Uji
1.2 by GangareBoy
Oct 2, 2018