Use APKPure App
Get Siffofin Muminai-Sheikh Jafar old version APK for Android
Saurari wa'azin malam Jafar Akan Siffofn Muminani da Siffar Mace Mumina.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Ứng dụng Wannan mai suna Siffofin Muminai-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Siffofin Muminai da Siffofin Mace Mumina. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai track (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar kết nối dữ liệu kafin suyi đang chơi.
Haka zalika wannan ứng dụng na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Ku Duba kundin Ứng dụng dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB một cửa hàng sai kuyi tìm kiếm din kundin.
Ga duk wanda yake da wata Shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta địa chỉ email dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran tare da yada su a whatsapp, facebook da sauransu, don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
Last updated on Dec 25, 2021
*Bug Fixed
Được tải lên bởi
Yanwei Li
Yêu cầu Android
Android 4.1+
Danh mục
Báo cáo
Siffofin Muminai-Sheikh Jafar
1.3 by ZaidHBB
Dec 25, 2021