Use APKPure App
Get Siffofin Muminai-Sheikh Jafar old version APK for Android
Saurari wa'azin malam Jafar Akan Siffofn Muminani da Siffar Mace Mumina.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Wannan applicatie mai suna Siffofin Muminai-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Siffofin Muminai da Siffofin Mace Mumina. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonusnummers (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar dataverbinding kafin suyi spelen.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search din kundin.
Ga naar wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi beoordeling wil app dama sauran tarra da yada su een whatsapp, facebook da sauransu, don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
Last updated on Dec 25, 2021
*Bug Fixed
Geüpload door
Yanwei Li
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
Melden
Siffofin Muminai-Sheikh Jafar
1.3 by ZaidHBB
Dec 25, 2021