Use APKPure App
Get Abincin Gargajiya Na Hausawa old version APK for Android
Iren iren abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni
Kalmar al'ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato "ADATAN" wadda wziąć nufin dabi'a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa. Do! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada me yake nufi? A tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al'ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.
Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;
1- "Danwake
2- Dankali
3- kunu / koko
4- Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6- Tuwon kulli
7- Gyada
8- Nakiya
9- Tuwon salla
10- Dambu
11 - Dibilan
12 - Alkaki
13 - Masa / waina
14- Kunun zaƘi
15- Dawo
16- Safala (tuńczyk gejski)
17- Bula
18- Rogo
19 - Tuwon masara
20- Maye-maye
Da Sauransu ....
Kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode ..
Last updated on Jun 13, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Przesłane przez
Ziad Fifa
Wymaga Androida
Android 4.4+
Kategoria
Raport
Abincin Gargajiya Na Hausawa
3.0.0 by Abrahamjr
Jun 13, 2024