Use APKPure App
Get Abincin Gargajiya Na Hausawa old version APK for Android
Ire iren abincin gargajiya na hausa tun lokacin iyaye da kakanni
Kalmar al'ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshar Larabci wato "ADATAN" wadda nehmen nufin dabi'a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa. Zu! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada mich yake nufi? Ein Tamu Fahimta Idan Bahaushe Ya Ce Al'ada Yana Nufin Duk Wata Hanya Wadda aka Saba Da Ita, Ta Yau Da Kullum.
Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka tuna iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;
1- 'Danwake
2 - Dankali
3- Kunu / Koko
4- Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6- Tuwon Kulli
7- Gyada
8- Nakiya
9 - Tuwon Salla
10- Dambu
11- Dibilan
12 - Alkaki
13 - Masa / Waina
14 - Kunun zaƘi
15- Dawo
16 - Safala (schwule Tuwo)
17 - Bula
18 - Rogo
19 - Tuwon Masara
20. Mai-Mai
Da Sauransu ....
Kada ku manta kuyi bewerten na wannan anwendung, mungode ..
Last updated on Jun 13, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Von hochgeladen
Ziad Fifa
Erforderliche Android-Version
Android 4.4+
Kategorie
Bericht
Abincin Gargajiya Na Hausawa
3.0.0 by Abrahamjr
Jun 13, 2024