Use APKPure App
Get Tafseer sheik Aliyu Fantami old version APK for Android
Wannan Tafsiran Azumi ne wanda Sheik Aliyu Isah Fantami ya gabatar.
Een cikin Wannan toepassing, tafsirai ne wadanda Babban Malami Sheik Aliyu Isah Fantami ya gabatar. Zaku iya Samun dukanin Applications dinmu na musulunci Daga google playstore Wanda Wasu Karatuttuka ne wadanda malamai da dama suka gabatar da harshe Hausa da Kuma Wa'azuzzuka da Muhadarori. Kamar su:
Sheik Jaafar Mahmud Adam Kano
Sheik Albany Zaria
Sheik Kabiru Gombe
Sheik Ahmed Deedat da sauransu.
Allah ya qara Bamu damar IKON aiki da abun da muka saurara, ya kuma qara mana himma da qoqari wajen ibadah da Neman Ilmi. Ameen.
Ayi Sauraro Lafiya: Idan kuna da wata shaawara ko tsokaci dangane da toepassingen dinmu, zakuyi iya neman mu ta e-mail dinmu dake qasa.
بارك الله فيكم وجزاكم الله خير
Last updated on Jul 18, 2020
updated features and privacy policy
Geüpload door
اسد كيم اوفر
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
Melden
Tafseer sheik Aliyu Fantami
1.0.0.1 by Merafi-Apps
Jul 18, 2020