Use APKPure App
Get Hisnul Muslim Sheik Daurawa old version APK for Android
Wannan karatun Littafin Hisnul moslim ne wanda Sheik Aminu Daurawa ya gabatar.
Cikin Wannan Application, Audio ne na karatun littafin Hisnul moslim wanda Sheik Aminu Ibrahim Daurawa Kano da Kuma babban Malamin nan na Al-Koran Sjeik Ahmad Sulaiman suka gabartar. Karatun ya qunshi sharhi da Kuma karatun addu'o'i da suke cikin Wannan littafi mai albarka da Kuma yadda ake karantasu ba tarra da kuskure ba,
Wannan Karatu zai taimakawa mai sauraro wajen fahimtar ma'anonin wadannan addu'o'i da Kuma karantasu ta shiga ingantacciya tarra da Samun sauqi wajen haddace su.
Allah ya qara Bamu Ilimi mai amfani, ya kuma tabbatar damu Akan tafarki madaidaici. Ameen.
Last updated on Jul 14, 2020
updated features and privacy policy
Geüpload door
Vinoth Pandi
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
Melden
Hisnul Muslim Sheik Daurawa
3.0.1 by Merafi-Apps
Jul 14, 2020