Use APKPure App
Get Littafin Magana Jarice Na 2 old version APK for Android
Littafin Magana Jarice Na Biyu, Dunqule een Matsayin Application Don Sauqin Karatu
Littafin Magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: Een Haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam een shekarar 1911 een cikin garin Kagara sa'an nan tana cikin Lardin Kwantagora, Yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta een Katsina Training College Kuma ya kama aikin malanta een Makarantar een Katsina een shekarar 1932.
Ya Rubuta Littatafai Da dama yayin rayuwarka, wadanda suka hada dasjii Wannan Littafi Na Magana Jarice, Ruwan Bagaja, Da Sauransu.
Magana Jarice Littafine mai dadin Karatu domin ya qunshi labarai masu qayatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar applicatie din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya Zama da girma domin Dadin Karatu.
Wannan schijnen Littafi Na Biyu cikin Jerukan Littafan Na Magana Jarice guda Uku, Kuma Wannan littafi Offline ne, Wato baya buqatar amfani da Mobiele data wajen bude shi.
Dan haka ayi Karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai Wasu littatafan Suna Zuwa da izinin Allah.
Domin Bayar da shawara ta yadda Zamu inganta toepassingen dinmu za'a iya neman ta e-mailadres din mu dake qasa. Mun gode.
Last updated on Jul 19, 2020
updated features and privacy policy
Geüpload door
Moussa Sanoko
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
Melden
Littafin Magana Jarice Na 2
1.2.0.0 by Merafi-Apps
Jul 19, 2020