Saurari Tarihin Sahaaban Manzo Allah Daga Bakin Sheikh Ali Isah Fantami
Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da karatun tarihin sahanan manzo Allah kashi na biyu wanda baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin.musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana kuliah ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya daga cikin Manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji kuma amfani da abin da muka saurara.