Use APKPure App
Get Tarihin Sahaabai By Sheikh Ali old version APK for Android
Saurari Tarihin Sahaaban Manzo Allah Daga Bakin Sheikh Ali Isah Fantami
Assalamu alaikum warahmatullah.
Aplikasi wannan yana dauke da karatun tarihin sahanan manzo Allah kashi na biyu wanda baban malamin addinin na da kuma boko wato syekh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin.musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana kuliah ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. Syekh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
Diunggah oleh
Nhi Lò
Perlu Android versi
Android 4.1+
Kategori
Use APKPure App
Get Tarihin Sahaabai By Sheikh Ali old version APK for Android
Use APKPure App
Get Tarihin Sahaabai By Sheikh Ali old version APK for Android