사용자 환경을 개선하기 위해 이 웹 사이트의 쿠키 및 기타 기술을 사용합니다.
이 페이지의 링크를 클릭하면 당사의 개인 정보 보호 정책쿠키 정책에 동의하는 것입니다.
동의함 더 알아보기

Sirin Mallakar Miji 스크린 샷

Sirin Mallakar Miji 정보

Wannan App 자이 타이마카 마타 와젠 말라카르 마자젠수

SIRRIN NA HUDU

Karin ni'ima

Ki samu

danyen zogale

Mazarkwaila

Peak milk

Ki gyara shi, sannan ki wanke shi tsf!

Sai ki Dora a wuta ki dafa shi ya dahu, sannan ki tsiyaye ruwan, sai ki samu mazarkwaila ki jefa kamar rabi ki kuma samu kanunfari ki jika,sai ki tsiyaye ruwan, ki sa zuma da (peak milk) dai-dai yadda kikeso, amma fa me kyau sai ki sa a cikin frij

Sai ki dawo kan zogelenki ki gyara shi ki zuba (acontainer) ki samu farar albasa, ki yanyanka sannan ki hada da gadali guda

Ki daka kanunfari dai-dai ki zuba, ki kuma sami tumatir masu kyau kamar guda biyu ki yankasu, ki kuma sami kwai kamar guda biyar ki kada ki sa magi ki sa.

In so samu ne, ki soya su da man zaitun ki sami cucumber ki yanyanka bayan kin juye shi daga wuta sai ki juye cucumber a ciki.

Bayan duk kin hadasu wurin daya sai ki dauko wannan hadin da kika sa a farji ki zauna ki cinye wannan kwadon kada

SIRRIN NA BIYAR

ki sami

Kwakwa

Kankana

Sai ki markadesu kisamu zuma kadan ki sa a ciki, sannan kisa a firji ya yi sanyi shi ma sirrin ne na Kara ni'imar mace

SIRRIN NA SHIDA

ki samu lemon tsami, ki rikka wanke hammatarki tas! Yana wanke hammata da ka'ida warinsa.

SIRRIN NA BAKWAI

ki sami ganyen zogale, da ganyen magarya, ki shanyasu a inuwa, ko ki ajiye a daki har su bushe sai ki dauko idan su bushe sai ki zuba a cikin zuma, ki dinga lasarsa duk bayan la'asar Zaki yaba sosai ki gwada

SIRRIN NA TAKWAS

ki sami dabino manya masu kyau, ki baresu don cire masu tsutsa, sai ki kika ya kwana sai ki sa a balanda ki markade shi, sai ki zuba madara ta ruwa, ki shanye shi ma Karin ni'imar yake sosai

SIRRIN NA TARA

ki sami dabinonki masu kyau da kwakwa ki dinga hadasu lokacin guda ki na taune su wannan hadin shima yana da matukar muhimmanci Zaki yana da shi Uwargida.

SIRRIN NA GOMA

ki sami

Man zaitun

Farin almiski

Cee-cee cream

Sai ki sami waje mai kyau ki hadesu ki juyasu ki dinga matsi da shi.

KARIN BAYANI

wani Karin bayani da Zan yi anan shine 'yan uwana mata muyi da gaske mu kame mazajenmu daga shiga gurbacewar rayuwa

Kuma duk wata mai matsala a gidan ma'aurata da ta samu wannan post na SIRRIN RIKE MIJI to insha Allah zata samu hanyar warware matsalarta.

최신 버전 9.8의 새로운 기능

Last updated on May 29, 2022

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

번역 로드 중...

추가 앱 정보

최신 버전

Sirin Mallakar Miji 업데이트 요청 9.8

필요한 Android 버전

4.4

더 보기
APKPure를 구독하십시오
최고의 Android 게임 및 앱의 초기 릴리스, 뉴스 및 가이드에 액세스하는 첫 번째 사람이 되십시오.
고맙지 만 사양 할게
가입하기
성공적으로 구독!
당신은 이제 APKPure에 가입되었습니다.
APKPure를 구독하십시오
최고의 Android 게임 및 앱의 초기 릴리스, 뉴스 및 가이드에 액세스하는 첫 번째 사람이 되십시오.
고맙지 만 사양 할게
가입하기
성공!
당신은 이제 우리의 뉴스 레터를 구독하고 있습니다.