We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Sirin Mallakar Miji Screenshots

Über Sirin Mallakar Miji

Wannan App zai taimaka Mata wajen Mallakar mazajensu

SIRRIN NA HUDU

Karin ni'ima

Ki samu

Danyen Zogale

Mazarkwaila

Spitzenmilch

Ki gyara shi, sannan ki wichsen shi tsf!

Sai ki Dora a wuta ki dafa shi ya dahu, sannan ki tsiyaye ruwan, sai ki samu mazarkwaila ki jefa kamar rabi ki kuma samu kanunfari ki jika, sai ki tsiyaye ruwan, ki sa zuma da (Spitzenmilch) dai-dai yadda kikeso, amma fa me kyau sai ki sa a cikin frij

Sai ki dawo kan zogelenki ki gyara shi ki zuba (acontainer) ki samu farar albasa, ki yanyanka sannan ki hada da gadali guda

Ki daka kanunfari dai-dai ki zuba, ki kuma sami tumatir masu kyau kamar guda biyu ki yankasu, ki kuma sami kwai kamar guda biyar ki kada ki sa magi ki sa.

In so samu ne, ki soya su da man zaitun ki sami cucumber ki yanyanka bayan kin juye shi daga wuta sai ki juye cucumber a ciki.

Bayan duk kin hadasu wurin daya sai ki dauko wannan hadin da kika sa a farji ki zauna ki cinye wannan kwadon kada

SIRRIN NA BIYAR

Ki Sami

Kwakwa

Kankana

Sai ki markadesu kisamu zuma kadan ki sa a ciki, sannan kisa a firji ya yi sanyi shi ma sirrin ne na Kara ni'imar Keule

SIRRIN NA SHIDA

ki samu lemon tsami, ki rikka wanke hammatarki tas! Yana wanke hammata da ka'ida warinsa.

SIRRIN NA BAKWAI

ki sami ganyen zogale, da ganyen magarya, ki shanyasu ein inuwa, ko ki ajiye ein daki har su busch sai ki dauko idan su busch sai ki zuba ein cikin zuma, ki dinga lasarsa duk bayan la'asar zaki yaba sosai ki gwada

SIRRIN NA TAKWAS

ki sami dabino manya masu kyau, ki baresu don cire masu tsutsa, sai ki kika ya kwana sai ki sa balanda ki markade shi, sai ki zuba madara ta ruwa, ki shanye shi ma Karin ni'imar yake sosai

SIRRIN NA TARA

ki sami dabinonki masu kyau da kwakwa ki dinga hadasu lokacin guda ki na taune su wannan hadin shima yana da matukar muhimmanci Zaki yana da shi Uwargida.

SIRRIN NA GOMA

Ki Sami

Mann zaitun

Farin almiski

Cee-cee-Creme

Sai ki sami waje mai kyau ki hadesu ki juyasu ki dinga matsi da shi.

Karin Bayani

Wani Karin bayani da Zan yi anan shine 'yan uwana mata muyi da gaske mu kame mazajenmu daga shiga gurbacewar rayuwa

Kuma duk wata mai matsala a gidan ma'aurata da ta samu wannan post na SIRRIN RIKE MIJI to insha allah zata samu hanyar warware matsalarta.

Was ist neu in der neuesten Version 9.8

Last updated on May 29, 2022

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Übersetzung wird geladen...

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

Sirin Mallakar Miji Update anfordern 9.8

Erforderliche Android-Version

4.4

Mehr anzeigen
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolgreich abonniert!
Sie haben jetzt APKPure abonniert.
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolg!
Sie sind jetzt unseren Newsletter abonniert.