Usar la aplicación APKPure
Obtener Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3 versión histórica en Android
Wahalolin da Sheikh Jafar Mahmud Adam Yasha Wajen Shehun nan Darika
Irin wahalhalun da jeque jafar mahmud adam da sauran malaman izalah suka sha wajen malaman darikar kano, wanda sol sha wahala sosai kafin su samu nasarar yada sunnar Annabi s.w.a.
Sheikh jafar mahmud adam sol sha wahala sosai wajen yan darikar kano wanda ake musu kallon kafirai saboda sun kawo kungiyar izalah, da kuma yadda mutane suka gujesu a lokacin.
wannan lakca ta kunshi bayanan malamai biyu
1. Sheikh Abdallah Saleh Pakistán
2. Sheikh Jafar Mahmud Adam
Ayi sauraro lafiya ....
sannan kada ku manta kuyi tasa na wannan aplicación din kuma ku turashi zuwa yan uwa musulmai.
Last updated on 25/08/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Presentado por
Zamhari Khanit
Requisitos
Android 4.4+
Categoría
Reportar
Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3
8.1.0 by Afri-Florecer
25/08/2024