Usar la aplicación APKPure
Obtener Kalaman Soyayya versión histórica en Android
Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.
Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.
Mallakar wantan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su.
Ga kadan Daga cikin abubuwan da wantan app ya kunsa;
1. Kalaman Soyayya
2. Samfuran Kalaman Soyayya
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burgue Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. Soyayya d shakuwa
7. Yadda ake tunkarar maza Budurwa
8. Zafafan Kalaman Soyayya
Da sauransu.
Mun saki sabon manhaja na wantan shekarar ta 2024 zuwa 2027
Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi califica la aplicación que quieres.
Last updated on 09/09/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Presentado por
Danya Nawzad
Requisitos
Android 5.0+
Categoría
Reportar
Kalaman Soyayya
7.2.0 by Abrahamjr
09/09/2024