Use APKPure App
Get Kalaman Soyayya old version APK for Android
Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna
Dayawan mutan suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu rasa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.
Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba Wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.
Mallakar Wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su.
Bạn có thể sử dụng ứng dụng mong muốn của mình;
1. Kalaman Soyayya
2. Samfuran Kalaman Soyayya
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burger Budurwa
5. Zauren koyarda soayya.
6. Soyayya d shakuwa
7. Yadda ake tunkarar chùy Budurwa
8. Zafafan Kalaman Soyayya
Da sauransu.
Mun saki sabon manhaja na Wannan shekarar ta 2024 zuwa 2027
Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi rate na Wanna ứng dụng.
Last updated on Sep 9, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Được tải lên bởi
Danya Nawzad
Yêu cầu Android
Android 5.0+
Báo cáo
Kalaman Soyayya
7.2.0 by Afri-Florecer
Sep 9, 2024