KITABUT TAUHID


4.1.3 by AdamsDUT
2023年10月30日 历史版本

关于KITABUT TAUHID

Littafin Kitabut Tauhid万达阿卡Fassara Zuwa豪萨语

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai。

Dukkan godiya ta tabbata a gareshi,kuma tsira da

amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad(S.A.W)da

iyalanshi da kuma sahabbanshi baki-daya。

Bayan haka,wannan fassarar littafin“Kitabut Tauhid。

ne,wanda Shehun malami Saleh bin Fauzan bin博士

Abdallah Alfauzan ya wallafa,wannan malami fitaccan

malami ne mamba ne a majalisar manyan malamai ta

kasar沙特阿雷比亚,kuma mamba是kwamitin dindindin

na fatawa da kuma bincike akan ilimi。

皖南littafi na Tauhidi da wannan malami ya wallafa

ya taba bangarori da dama wadanda ake matukar neman

bayanan su a daidai wannan lokaci,zaka iya cewa littafin

ya zo ne a daidai lokacin da ake matukar bukatarsa。

Mawallafin littafin ya fara kawo mukiddima ne sannan

ya biyo shi da babi-babi har guda hudu,sannan akar

kashin kowanne babi akwai fasali-fasali da malam ya

KAWO。 Babi na farko yana kunshe ne da fasali biyar,a

yayinda babi na biyu kuma yake kunshe da fasali-fasali

har goma sha-daya,shi kuwa babi na uku yana dauke ne

da fasali-fasali har guda shida,ayayin da babi na karshe

wato babi na hudu yake dauke da fasalai har guda hudu。

Wannan littafi kamar yadda sunansa yake'Kitabut

Tauhid',kuma haka na Shehun malamin nan wato

Sheikh Muhammad dan Abdulwahhab yake da'Kitabut

Tauhid'amma sun yi tarayyane是一个suna amma sun sha

banban a irin bayanan da suke dauke da shi,duk da

bayanaine na tauhidi da kowanne yake da shi,saidai

bangarorin da kowa ya dauka ya yi bayani daban-daban

ne,saboda haka ana bukatar ka hada su duka ka mallake

su,Allah ya anfanar da mu da su baki-daya。

Lalle akwaimatukar bukatar a karantar da wannan littafi

makarantu da masallatai da kuma wuraran fadakarwa a

kuma yada shi,saboda matukar muhimmancin da yake da

shi da kuma yadda ya tabo wadansu bayanai da ake

aikatawa a wannan lokacin da suke bukatar irin

wadannan malamai su yi bayaninsu。

Allah ya sakawa wannan malami da kuma wadanda suka yada wannan littafi Allah ya saka musu da alheri。

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah,tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad(S.A.W)da iyalanshi da kuma sahabbanshi baki daya。

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam,sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami,shiekh kabir gombe。

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar

由sheikh abdulrahman al-sudais mp3完成古兰经离线

由sheikh maher almuquiy mp3录制的美丽古兰经

由shiekh abdolbasit mpe离线完成古兰经

由mishary alfasy mp3离线等古兰经朗诵

Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan littafi to ka taimaka kayi sharing din sa ga sauran yan uwa musulmai domin su ma su samu su amfana。

kuma kada a manta ayi rating na wannan application。

最新版本4.1.3更新日志

Last updated on 2023年11月01日
New app version with new features. All bugs fixed

更多应用信息

最新版本

4.1.3

上传者

Poum Wpoj

系统要求

Android 6.0+

举报

举报不当内容

更多

下载 APKPure App

可在安卓获取KITABUT TAUHID的历史版本

下载

下载 APKPure App

可在安卓获取KITABUT TAUHID的历史版本

下载

KITABUT TAUHID相关应用

AdamsDUT 开发者的更多应用

最新发现