KITABUT TAUHID


4.1.3 przez AdamsDUT
Oct 30, 2023 Stare wersje

O KITABUT TAUHID

Littafin Kitabut Tauhid Wanda Aka Fassara Zuwa hausa

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.

Dukkan godiya ta tabbata a gareshi, kuma tsira da

amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da

iyalanshi da kuma sahabbanshi baki-daya.

Bayan haka, wannan fassarar littafin "Kitabut Tauhid.

ne, wanda Shehun malami Dr Saleh bin Fauzan bin

Abdallah Alfauzan ya wallafa, wannan malami fitaccan

malami ne mamba ne a majalisar manyan malamai ta

kasar Saudi Arebiya, kuma mamba a kwamitin dindindin

na fatawa da kuma bincike akan ilimi.

Wannan littafi na Tauhidi da wannan malami ya wallafa

ya taba bangarori da dama wadanda ake matukar neman

bayanan su a daidai wannan lokaci, zaka iya cewa littafin

ya zo ne a daidai lokacin da ake matukar bukatarsa.

Mawallafin littafin ya fara kawo mukiddima ne sannan

ya biyo shi da babi-babi har guda hudu, sannan akar

kashin kowanne babi akwai fasali-fasali da malam ya

kawo. Babi na farko yana kunshe ne da fasali biyar, a

yayinda babi na biyu kuma yake kunshe da fasali-fasali

har goma sha-daya, shi kuwa babi na uku yana dauke ne

da fasali-fasali har guda shida, ayayin da babi na karshe

wato babi na hudu yake dauke da fasalai har guda hudu.

Wannan littafi kamar yadda sunansa yake 'Kitabut

Tauhid ', kuma haka na Shehun malamin nan wato

Szejk Muhammad dan Abdulwahhab yake da 'Kitabut

Tauhid 'do amma sun yi tarayyane a suna amma sun sha

banban a irin bayanan da suke dauke da shi, duk da

bayanaine na tauhidi da kowanne yake da shi, saidai

bangarorin da kowa ya dauka ya yi bayani daban-daban

ne, saboda haka ana bukatar ka hada su duka ka mallake

su, Allah ya anfanar da mu da su baki-daya.

Lalle akwaimatukar bukatar a karantar da wannan littafi

a makarantu da masallatai da kuma wuraran fadakarwa a

kuma yada shi, saboda matukar muhimmancin da yake da

shi da kuma yadda ya tabo wadansu bayanai da ake

aikatawa a wannan lokacin da suke bukatar irin

wadannan malamai su yi bayaninsu.

Allah ya sakawa wannan malami da kuma wadanda suka yada wannan littafi Allah ya saka musu da alheri.

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, tsira da amincin Allah tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da iyalanshi da kuma sahabbanshi baki daya.

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su szejk jafar mahmud adam, sheikh albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar

Uzupełnij quran offline przez sheikh abdulrahman al-sudais mp3

piękna recytacja Koranu autorstwa sheikh maher almuquiy mp3

ukończenie quran offline przez shiekh abdolbasit mpe

quran recitation by mishary alfasy mp3 offline i tak dalej

Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan littafi do ka taimaka kayi sharing din za ga sauran yan uwa musulmai domin su su su su su suu.

kuma kada a manta ayi rating na wannan application.

Co nowego w najnowszej wersji 4.1.3

Last updated on Nov 1, 2023
New app version with new features. All bugs fixed

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

4.1.3

Przesłane przez

Poum Wpoj

Wymaga Androida

Android 6.0+

Raport

Oznacz jako nieodpowiednie

Pokaż więcej

Use APKPure App

Get KITABUT TAUHID old version APK for Android

Pobierz

Use APKPure App

Get KITABUT TAUHID old version APK for Android

Pobierz

KITABUT TAUHID Alternatywa

Zdobądź wiecej z AdamsDUT

Odkryć