下載 APKPure App
可在安卓獲取Sallar Matafiya (KASARU)的歷史版本
Bayani akan Sallar Kasaru
Ana Yi Wa Salloli Masu Raka O'i
Hurhudu Qasaru A Lokacin
Tafiya,Wato A Mai Dasu Zuwa
Ra kO'i Biyu-biyu,
wadannan
Salloli Masu Raka O'i Hur-hudu
Kuwa Sune: - Azahar,La'asar Da
Kuma Isha'i。
Saboda Fadin Allah Madaukakin
Sarki Cewa:
{وإذاضربتمفىالأرضفليسعليكم
جناحأنتقصرومنالصلاة}
MA'ANA
“Idan Kuka Yi Tafiya Acikin Kasa
致Babu Laifi A Gareku Ku Rage
Daga Salloli“。
Da Kuma Fadin Abdullahi Dan
奧馬爾(真主雅卡拉穆蘇
Yarda)Cewa:
“Na Abokanci Manzon Allah
Sallallahu Alaihi Wa Sallam
Acikin Tafiya,Sai Ya Kasance
Manzon Allah Baya Karawa Cikin
Tafiyarsa Akan Raka O'i Biyu,
Kuma Sayyidina Abubakar Da
奧馬爾(Allah Yaqara Musu Yarda)
Suma Haka Suke Aikatawa“。
HUKUNCINTA:
Sallar Matafiyi Ko Qasaru
Sunna ce Karfafaffiya,Saboda
Dalilin Hadisin Da Muka Ambata
A Baya Na Abdullahi Dan Umar
[Allah Ya Qara Masu Yarda]。
SHARADANTA
Matafiyi Ba Zaiyi Qasarun Sallar
Sa Ba Saida Wasu Sharadai
Kamar Haka: -
1. Tafiyar Takasance Ta Tsawon
Farsakhi 16,Wato Mil 48 Wanda
雅伊達達達基洛80 Da Mita
640。
2. Tafiyar Ta Kasance Ta Halak
Ce:[wato Ba an Yi Tafiyar Ba Ne
Don Sabon Allah]。
3. Sannan Kada Ya Fara Yin
Kasarun Sallar Sa Har Sai Bayan
Ya Bar Kewayen Garin Da Ya
Fito Daga Cikinsa。
Last updated on 2019年03月17日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Sallar Matafiya (KASARU)
1.1 by Mrbeli
2019年03月17日