下載 APKPure App
可在安卓獲取Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar的歷史版本
Saurari wa'azin馬拉姆·賈法爾阿寒湖Falalar Sahabbai達戈曼karshen祖爾Hijja
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Wannan application mai suna Falala-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Falalar sahabbai da falalar goman karshe na watan zul Hijja. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
Last updated on 2020年09月09日
*Bug Fixed
Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar
1.3 by ZaidHBB
2020年09月09日