We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Tatsuniya Hausa Screenshots

Over Tatsuniya Hausa

Ya Kunshi Labaran Tatsuniyo Na Hausa Masu Ilimantarwa Da Nishadantarwa

Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.

Misalin Jarumi daya fito a ciki sh ne Babarbare. Wani jarumin sh ne Matsiyaci, misalin Jaruma sh ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna. Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin.

Muna sha'awarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta. Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu a ƙarshen labarin.

Misali sh ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata sunan Daskin Dariɗi saboda takyautata mata.

Wani misalin na Mataimaka sh ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kasshedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa.

Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari, sannan Aljannu, Tururuwa, da Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi.

Duk da haka, Mayaudari sh ne wanda yafi muhimmanci a cikin Tatsuniyar. Wannan nema tsayin da Gizo ya fitowa amma su ma sauran suna da muhimmancit ta hanyoyi daban-daban.

Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne, ba kasafai yake yaudaraba sai dai yayaudari kansa.

Ga Kadan daga cikin manyan tsatsuniyo da suke cikin wannan manhaja.

1. Gizo da Budurwar Danƙo

2. Malam Maidara

3. Daskin Dariɗi na farko.

4. Musan Gayya

5. Matsiyaci da Kwarkwata

6. Gizo da Botorami

7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa

8. Balulu

9. Gizo da Maciji

10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu

11. Takitse

12. Ɗan Kutungayya na biyu

13. An Barebari da Matansa

14. Ɗan Kutungayya na farko

Wat is er nieuw in de nieuwste versie 10.1

Last updated on Aug 1, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Vertaling Laden...

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

Verzoek update van Tatsuniya Hausa 10.1

Geüpload door

Prashant Kumar

Android vereist

Android 4.4+

Available on

Verkrijg Tatsuniya Hausa via Google Play

Meer Info
Talen
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succesvol ingeschreven!
Je bent nu geabonneerd op APKPure.
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succes!
Je bent nu geabonneerd op onze nieuwsbrief.