Use APKPure App
Get Gyaran Jiki old version APK for Android
Albishirinku mata
Mace sai da ado, kwalliya Mizanin mata, kwalliya mai tsone Idon kishiya, kwalliya kasaitar mata, Wannan Kirari Kadan ne Daga cikin rumbun diambil da ake yi wa kwalliyar mata. Mata tun fil-azal yang san su da kwalliya, kuma tana daya Daga cikin Abin da Ke kara Musu kima da Martaba yang idanun mazajensu.
Tsaftar jiki da kula dashi Abune da ake bukata yang wurin Kowa amma hakan yafi tasiri ga mata, kasancewarsu Abin kawa da ado na duniya. Idan cokmar tana gyara jikinta bersinar zaki Ganta koda yaushe Abar shaawa cikin Farin Ciki sannan Abar supaya Agun Kowa.
Idan kika kasance matar aure kuma mai gyara jiki maigida zaiyi alfahari Dake sannan zakiyi kwarjini yang idanunsa. sannan bazaiji shaawar Wata cokmar ba, asalima hakan zai kemarahan Masa anak Ganin Wata idan ba uwargida ba.
yang Wannan dandali munyi bayanin hanyoyi da dama da bada shawarwari Akan yadda mata zasu kula da jikinsu, za ki iya Zabar duk Hanyar da tayi miki. Muna fata Allah yasa dace a.
idan ku / kinada Wata tambaya ko shawara Zaku iya tuntubarmu ta e-mel, orerbisantana AMSA Muku da izinin Allah.
Last updated on Mar 13, 2020
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Dimuat naik oleh
Ahmed Tigar
Memerlukan Android
Android 4.1+
Category
Laporkan
Gyaran Jiki
1.2 by dagana Apps
Mar 13, 2020