Use APKPure App
Get Dr Ali Isah Fantami Tafseer mp old version APK for Android
Saurari Tafseerin Alqurani Mai Girma Daga Bakin Dr Ali Isah Fantami Offline
Assalamu alaikum warahmatullah.
Aplikasi wana yana dauke da tafseer na al-qura'ani mai girma kashi na daya wanda baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana kuliah ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya daga cikin Manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji kuma amfani da abin da muka saurara.
Last updated on Jul 25, 2020
New version with new features
Dimuat naik oleh
Narek Nazaryan
Memerlukan Android
Android 4.1+
Category
Laporkan