APKPure Appを使用する
Tarihin Manzon Allah (S.A.W)の旧いバージョンをダウンロードすることが可能
Tarihin manzon トサイラ・アナビムハンマドtsiraダaminciアッラーsuがgareshiをtabbata。
Wannan applicationヤナ・ダウケ・ダ・タリヒ・ナ・アナビ・モハミード(SWA)、ワンダ・ワニ・シャハラレン・マルブシン・タリヒ・ヤ・ワラファシ・ダ・ハーシェン・ララッチ。 )。
Littafin ya kunshi gundrin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa、da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi。リタフィンバイツァヤナンバーカダイ、ヤカラバムアサリダクマタリヒナムスルンチツンダダガカンアンナビナファルコ、ワトアンナビアダム(AS)ズワサウランアンナバワタカアイス。 (鋸)。
イナファタンワンナンアプリケーションワンダアカイシドンサウワキンアンファニザイザモアビンアムファナルワガアルウマルムスルミ。
Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan application kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana。
Takaiccenタリヒンマンゾンアッラー。
Manzo Muhammad Al-HabibɗanʿAbdullahi(Sallallahuʿalaihi wa sallam)。
MuhammadɗanAbdullahiɗanAbdul-MuɗallibiɗanHashimiɗanAbdu-ManafiɗanƘusayyiɗanKilabi、Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam(Harshen Larabci:Abūl-QāsimMuḥammabibnṭṭbnbṭṭbalbalbṭṭbalbalbābalbalbābalbalbābalb albalbābāa )nasabarsamaɗaukakiyatana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim、alaihi salatu wassalam。
Mahaifiyarsa:Ita ce Aminatu(Āminah) 'yar WahbiɗanAbdu-ManafɗanZuhrataɗanKilabi(Radhi Allahu anha)。アルクニャルサ:アブルカシム、アブイブラヒム。
ラカビンサ:Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar、Khataman nabiyyin、da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra ' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu。
Tarihin haihuwarsa:17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa(571m)bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti(a.s)、ce、12 ga watan da aka ambata。 Wurin haihuwarsa:マッカ。愛子:愛子志a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in。
Koyarwarsa:ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci、sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan ukajan suka umaガレシ。
Mu'ujizozinsa:Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani ammaaxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa。
キランサ:Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma。 Hijirarsa:ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa、wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa。
Yaqoqinsa:Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai、sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune:Badar- Uhud- Al-khandak(Ahzab)-Khaibar- Hunaini。
Matansa:KHadija 'yar Khuwailid(as)ita ce matarsa ta farko、amma sauran su ne:Saudatu' yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan(Ummu Sharik)da Hafsa yar Umar da Ramla 'yarアブ・スフィアン(ウンム・ハビビア)ダ・ウンム・サラマ・ヤルアブ・ウマヤ・ダ・ザイナブ・ヤルジャハシ・ダ・ザイナブ・ヤルフザイマ・ダ・マイムナ・ヤル・アル・ハリス・ダ・ハワイヤ・ヤル・アル・ハリス・ダ・サフィヤ・ヤル・フヤイイ・ザン・アクダブル
「ヤヤンサ」:1-アブドラ2-アル-カシム3-イブラヒム4-ファキシマ(a.s)aワニチャウリンダザイナブダルカイヤダウムムクルスム。
Ammominsa:Tara ne、su 'ya'yan AbdulMuxallib ne:Al-haris da Zubair da Abu Xalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas
Last updated on 2020年04月17日
Bug fix
Tarihin Manzon Allah (S.A.W)
2.2 by AdamsDUT
2020年04月17日