Use APKPure App
Get Littafin Hausa Hisnul Muslim old version APK for Android
Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja ...
* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Terima kasih, Allah, tabbata dan Manzon Allah, Annabi Muhammad dan iyalansa da sahabbansa baki daya.
* Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Syekh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i di gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da ingin zamanin dominan isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata kuke bukatar ku karanta ... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami (wato karanta larab a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin
Last updated on Aug 28, 2024
- Sabon Version
- Kara Gyaran Saukin Karatu
- Gyaran Kuskure
Diunggah oleh
Walid Alghane
Perlu Android versi
Android 7.0+
Kategori
Laporkan
Littafin Hausa Hisnul Muslim
1.1.0 by AAARSOFTWARE
Aug 28, 2024