ما از کوکی ها و فناوری های دیگر در این وبسایت برای بهبود تجربه کاربری شما استفاده می کنیم.
با کلیک بر روی هر پیوند در این صفحه شما دستور خود را برای سیاست حفظ حریم خصوصیاینجاو سیاست فایلمی دهید.
باشه موافقم بیشتر بدانید

Ko kun San? اسکرین شات ها

درباره‌ی Ko kun San?

Abubuwan ممنوعیت mamaki daya kamata ku sani

Ko kun san manhaja ce dana tsara ta domin kawo muku abubuwan daya kamata ace kun sani waɗan zai yi wuya ace kun იგივე su a wani guri domin na tataro bayanan dake cikin wannan manhajarce daka sassa daban daban.

Irin wannan manhajar zata kunshi bayanai masu tarin yawa don haka na tataro abubuwan da nake ganin cewa zasu fi ɗaukan hankali ne kawai. Domin koda na sanya bayanai miliyan ɗaya ne banyi tsammanin na kammala ba. na tataro bayanai da suka shafi tarihi، kimiyya da fasaha، روانشناسی دا سوران سانی فانونی.

1. Ko kun san Annobar yunwa mafi muni da aka taɓa yi a tarihin duniya ita ce wacce aka yi a shekara ta 1932 zuwa 1933 a ƙasar Sin (China) inda mutane sama da miliyan arba'in suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan bala'in yunwar .

2. Ko kun san Yaƙi mafi muni da aka taɓa yi a tarihin Nigeria shine yaƙin basasar shekara ta 1967، wato yaƙin biafra، lokacin da iyamurai suka ayyana leallewa daga نیجریه. Kimanin mutane miliyan ɗaya suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan yaƙin.

۳ J جیار کانو itiha jiha mafi yawan jama'a a نیجریه.

4. Lalacewar ƙwaƙwalwa zai iya aukuwa ne kawai idan zafin zazzaɓi ya kai 107.6Â ° فارنهایت.

5- یک یی dashen zuciya na farko ne 3 دسامبر 1967.

6. Tururuwa basa yin barci.

7. Baza ka iya kashe kanka ta hanyar riƙe nunfashinka ba.

8. Cakuleti zai iya kashe karnuka، domin ya ƙunshi sinadarin theobromine wanda yake shafan zuciyoyinsu da jijiyoyi.

9. Dodon koƙi zai iya yin barcin shekaru uku.

10. Zuma ce kawai abincin da baya lalacewa.

11. Idanun jarirai ba za su iya yin hawaye ba har sai sun kai makonni shida zuwa takwas a duniya.

12- نیجریه wacce را دا یاروکا 521 بگیرید ، itace ta huɗu a yawan yaruka a duniya.

13. Turawan ƙasar Portugal Portugal iso Nigeria a shekara ta 1472.

14. A shekara ta 1880 Turawan Birtania suka fara mamaye kudancin نیجریه، amma sai a shekara to 1903 suka fara mamaye arewacin Nigeria.

Domin sanin waɗannan bayanan dama wasu sauran ɗaruruwan bayanai sai ka saukar da wannan manhajar.

جدیدترین چیست در نسخه‌ی takwas

Last updated on 04/10/2023

Blank page issue fixed

بارگذاری ترجمه...

اطلاعات تکمیلی برنامه

آخرین نسخه

وارد شوید undefined در undefined takwas

بارگذاری شده توسط

Thủy Thiên Quân

نیاز به اندروید

Android 4.1+

Available on

دانلود Ko kun San? بیشتر برنامه‌ها

نمایش بیشتر
زبان‌ها
اشتراک در APKPure
اولین کسی باشید که به نسخه اولیه، اخبار و راهنمای بهترین بازی ها و برنامه های اندروید دسترسی پیدا می کند.
نه، متشکرم
ثبت نام
با موفقیت مشترک شد!
اکنون به APKPure مشترک شده اید.
اشتراک در APKPure
اولین کسی باشید که به نسخه اولیه، اخبار و راهنمای بهترین بازی ها و برنامه های اندروید دسترسی پیدا می کند.
نه، متشکرم
ثبت نام
موفقیت!
شما الان عضو خبرنامه‌ی ما شدید.