Use APKPure App
Get Hausa Comedy TV old version APK for Android
A saukake mu nishadantu da videos na barkwanci na manyan masu comedy na hausa
Rayuwa fa saida nashadi domin nishadi na kawo karshen matsaloli da suka shafi damuwa hawan jini bacin rai kuncin rayuwa wut radadin wani abu dake damun und Adam da sauran abubuwa masu matukar amfanarwa. Saboda haka mu shakata da wadannan bidiyoyi na manyan masu nishadantar da mutane ma'ana masu barkwanci na hausa wanda ke saka mutane farin ciki tare da fadakarwa hade da ilimantar wa.
Wannan manhaja ta kunshi comedies wanda zasu baku nishadi domin yana dauke da abubuwan barkwanci na wanda suka saba bamu nishadi wanda suka hadarda da duk wasu manyan masu barkwanci da suka saba nishadantar daku. Kada ku manta zaku kalli wadannan videos auf barkwanci a kyauta a wayoyin auf Android da fatan zakuji dadin will Anwendung kuma kada ku manta kuyi teilen zuwa yan uwa da abokan arziki. Wannan manhaja takuce masu sohn nashadi domin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasawa mungode.
Last updated on Aug 28, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Von hochgeladen
صخر ابو سهم
Erforderliche Android-Version
Android 4.4+
Kategorie
Bericht
Hausa Comedy TV
15.1.0 by Afri-Florecer
Aug 28, 2024