下载 APKPure App
可在安卓获取Kula Da Miji的历史版本
Yadda Zan Kula Da Miji Na
Don mata kawai,banyardawaninamijiyakarantaba,呃!
阿玛利亚/乌瓦尔吉达基萨尼,拉莱比亚亚加米金基闪耀阿本达亚菲达塞瓦达克马图卡巴乌玛尼亚伊米基达萨6瓦安拉巴。 Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci。
Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa。
- Ki bashi abinci a baki
- Ki bashi ruwa ya sha
- Idan ya dawo daga 办公室/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi
- Ki kai masa ruwan wanka
- Ki kuma cuda masa bayansa
- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai
- Ki kwantar Masa da hankali
- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki
- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe
- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi
- Ki girmama dukkan ‘yan uwansa da abokansa
- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki、xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai Ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye。 Xai yi wuya ya kawo miki kishiya。
Domin Samu cikakken bayani sauke Wantan 应用程序 sannan kayi 率 NASA
蒙戈德。
'Yar uwa da xaki gane、wadannan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba。
阿拉 yasa mu dace,阿门!!
Last updated on 2024年08月28日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Kula Da Miji
6.2.0 by Abrahamjr
2024年08月28日