下载 APKPure App
可在安卓获取Hausa Islamic Preachings MP3的历史版本
Saurari wa'azuzzukan圣训皮达Kabiru贡贝。 Sautus圣训
Hausa Islamic Preachings MP3 App na kunshe da wa'azuzzukan musulunci na Sunnah domin rugurguzar bid'ah da bata takardar sallama kamar yadda Malam Muhammad Kabiru Gombe ke fada yayin waazi.
Domin samun wadansu apps na sauran malamai irinsu sheikh Jafar Mahmud, Qari Said Harun, Malam Aminu Ibrahim Daurawa mai kundin tarihi, alaramma ahmad sulaiman, qari yahuza bauchi, Dr Abubakar Gumi da dai sauransu duba cikin play store.
Matasa lokaci yayi da zamu waye musan addininmu. Mu koyi sunnah sosai mu kori bidiah mu bata takardan sallama. Alkur'ani maigirma da sahihan hadisan manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam SAK!
Allah ya dora musulunci akan kafirci! Allah ya karbi ibadunmu, ya kyautata niyyoyinmu, ya hada kawunanmu cikin addininSa. Sannan Allah ya biya mana bukatunmu na dunia dana Lahira.
Domin samun tsira nan dunia da lahira, ya zame mana lalle muyi riko da Al Kitab (Alkur'ani) was Sunnah (Sunnar manzon Allah (s.a.w) ).
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ta Hausa Islamic Preachings MP3 tare da sheikh Muhammad Kabiru Gombe wacce nasama suna Hausa Islamic Preachings MP3!
Kada a manta sharing wannan manhajja zuwa ga sauran yanuwa musulmi. Allah ya hadamu cikin ladan baki daya!!
Assalamu alaikum wa rahmatullah!
Last updated on 2020年05月15日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Hausa Islamic Preachings MP3
3.1 by KareemTKB
2020年05月15日