We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Sheikh Jafar - Siffatus Salatu Capturas de tela

Sobre este Sheikh Jafar - Siffatus Salatu

Wannan app yana dauke da Siffatus Salatin Nabiyyi Offline na Sheik Jafar Na Biyu

Assalamu Alaikum

Wannan app yana dauke de Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 offline no Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Parte 2, brilhar muka ga ya dace muyi aplicação wanda mutane zasu su saurara um saukake.

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

Aplicativos Domin samun sauran no Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba (rrnapps) grátis

Don Allah idan har kaji dadin wannan aplicativo um taimaka a yi compartilhando ta facebook, whatsapp, twitter, da mídia social sauran domin sauran yan uwa musulmi su amfana.

Kada kuma uma classificação ayi manta na aplicação wannnan cinco estrelas.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

Um haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, um shekara ta 1962

(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin

su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, um shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune um unguwar Fagge a Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai

girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga karantar koyon Larabci ta mutanen Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Centro Cultural Egípcio), Sannan

kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Aulas noturnas para adultos, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na principal, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karhatu a jami'ar musulunci ta Madina , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma

Sheikh Ja’afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Mestres) a Jami’ar Musulunci, Um Oundurman Sudão. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), um Jami’ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam

Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. Akwai kuma

Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riya Jabunka Nabawatus, Ahabihiin, Siiratun Nabawatus Nabawatus, Salaaaaaa. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar

(Centro de Documentação Islâmica Sheikh Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, um daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da, também conhecido como haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Novidades da Última Versão 2.9

Last updated on Mar 9, 2021

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features

Traduzindo...

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

Pedido Sheikh Jafar - Siffatus Salatu Atualização 2.9

Enviado por

Geovane Almeida

Requer Android

Android 4.1+

Mostrar mais
Idiomas
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Inscreva-se com sucesso!
Agora você está inscrito no APKPure.
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Sucesso!
Agora você está inscrito em nossa newsletter.