Littafin Hausa Hisnul Muslim P


1.1.0 bởi AAARSOFTWARE
Jun 11, 2021

Về Littafin Hausa Hisnul Muslim P

Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja ...

* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

* Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i trong gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku da iya adu'a duk wata kuke bukatar ku karanta ... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami (wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin

Thông tin thêm Ứng dụng

Phiên bản mới nhất

1.1.0

Yêu cầu Android

4.1

Available on

Báo cáo

Gắn cờ là không phù hợp

Hiển thị nhiều hơn

Littafin Hausa Hisnul Muslim P Thay thế

Xem thêm từ AAARSOFTWARE

Phát hiện