Use APKPure App
Get Abincin Hausawa (Hausa Recipe) old version APK for Android
Koyi yadda zaka / ki Girka Abincin Hausawa Kala Daban-Daban Cikin Sauki
Ứng dụng Wannan Abincin Hausawa (Hausa Recipe zaki zuba, một takaice dai zan iya cewa wannan ứng dụng na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. Ứng dụng din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (tiếng Anh) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke son girka irin abincin hausawa. yi tải xuống ứng dụng din wannan thống trị girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna ứng dụng Abincin Hausawa
ĐAN MẠCH
KUNUN GYDA
KUNUN AYA
KUNUN TSAMIYA
ALALA
KOSAI
TUN MÙA
TUWON SEMOVITA
ZOBORODO
TUWON SHinkAFA
GẠO JOLLOF
KILISHI
adamsdut
Don Allah trong kinji Dadin wannnan áp dụng một taimaka ayi xếp hạng nasa năm sao thống trị yayi sama thống trị wadan da ke son koyan abincin ahusawa trong sunyi tìm su cùng shi cikin sauki.
za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su sheikh jafar, sheikh albani zaria, sheikh ali isah fantami, sheikh ahmad sulaiman v.v.
Dan takaicecen tarihin hausawa.
Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bemo acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa Một tarihance kabilar Hausawa na tattare một salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daensesu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami Nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Một farko-farkon shekaru na 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na BirtTHER suka mamaye mukay mama m m m m m m m m m m m m m m m m m m m m m mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya Tweetsa labari ya sha bambam.
Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.
Daura Kasace wacce a kasani mai Dadewa da tarihi a kasar hausawa.
Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana.
Harshen Hausa shi ne mafi girma da kama mama hahh hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka ja Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce a rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtTHER. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.
Last updated on Nov 10, 2023
New app version with new features. All bugs fixes
Được tải lên bởi
Daniel Luis
Yêu cầu Android
Android 4.4+
Danh mục
Báo cáo
Abincin Hausawa (Hausa Recipe)
5.2.1 by AdamsDUT
Nov 10, 2023