下載 APKPure App
可在安卓獲取Matsalolin Aure a Kasar Hausa 的歷史版本
下載採取Matsalolin艾於勒一Kasar豪薩語酋長賈阿法馬哈茂德應用邁
saninmu ne aure sunnace ta Annabawa gabadaya, ashe kenan aure ibadane,aure tafarki ne na rayuwa, aure lalurace a rayuwar Dan Adam, idan nace lalura abune da yake dole a samashi domin haduwar na miji da mace ke bayar da hauhawar Dan Adam a bayan kasa, to wannan haduwar itace aure. Sanin kowa ne muna cike da matsalolin aure a kasar hausa, yanxu -yanxu zakaji andaurah aure kuma kafin wani lokaci mai tsawo sai kaji aure ya rushe, KO ME YAKE KAWO HAKA!!!!!...,,,?.Malam yayi bayanin abunda yake jawo haka da hanyar gyarahsu, muna rokon Allah ya jikan malam da rahamah.Last updated on 2021年06月18日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Matsalolin Aure a Kasar Hausa
2.3 by engrgwarzo
2021年06月18日