Littafin Hisnul Muslim


1.2 by Abdu Matashi
2020年02月03日

關於Littafin Hisnul Muslim

Littafin Hisnul穆斯林,Addi'o'i da suka dace da Sunnar阿納比。

FALALAR ZIKIRI阿拉Madaukakin Sarki ya ce:

 Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni。 ku ambace ni zan ambace ku,ku gode mini kada ku butulce mini“ [Bakara,aya ta 152]。

 Ya'ayyuhallazina Amanuzkurullaha Zikran Kathiran。 Ya ku wadanda suka yi imani ku ambaci Allah ambato mai yawa”(Ahzab aya ta ta ta 41)。

 Wazzakirinallaha Kathiyran Wazzakirati A'addanlahu

 Lahum magfiratan Wa'ajran Aziyman。

 Da masu ambaton安拉da yawa maza,da masu ambatonsa mata,Allah ya tanadar musu gafara da lada mai girma。[[Ahzab,35歲]

Wazkurrabbaka Fiy Nafsika Tadarru'an Wakhiyfatan waduwanaljahri礦物kawli Bil'guduwi Wal'asali Walatakun Minalgafiliyna。 “ Kuma ka ambaci Ubangijinka a cikin zuciyarka,kana mai kankan da kai da tsoro,ba da daukaka murya ba(saka-taki)tsakanin asirtawa,da bayyanawa,da safe da marece,kuma kada ka zamo daga cikin gafalallu”。

[A'araf,aya 205]。 Kuma Manzon Allah,tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi,ya ce; “ Misalin wanda yake ambaton Ubangijinsa da wanda ba ya ambaton Ubangijinsa,kamar misalin rayayye da matacce ne”。

 (杜巴·薩希胡爾·布哈里(Duba Sahihul Bukhari tare da Sharhinsa Fat'hul Bari,11/208歲。 (1/539)。)

Kuma ya ce:“ Shin ba na ba ku labarin mafi alherin ayyukanku ba,kuma mafi tsarkinsu a wajen Srkin da yake mallakar ku,kuma mafi daukakarsu ga darajojinku,kuma mafi alheri gare ku daga ciyar da zinariya da azuriya ku hadu da bokan gabanku ku rika dukan wuyayinsu,suna dukan wuyayinku?Suka ce ka ba mu labari。Ya ce:Ambaton Allah Madaukaki”。

(Tirmizi(5/459),da Ibn Majah(2/1245)。Duba Sahih Ibn Majah(2/316)。Da Sahihul Tirmizi(3/139)。)

最新版本1.2更新日誌

Last updated on 2020年07月18日
Hisnul muslim
Addu'o'i
Littatafan muslinci

更多應用信息

最新版本

1.2

上傳者

Dee Henrique

系統要求

Android 4.1+

舉報

舉報不當內容

更多

下載 APKPure App

可在安卓獲取Littafin Hisnul Muslim的歷史版本

下載

下載 APKPure App

可在安卓獲取Littafin Hisnul Muslim的歷史版本

下載

Littafin Hisnul Muslim相關應用

Abdu Matashi 開發者的更多應用

最新發現