下載 APKPure App
可在安卓獲取Fitattun Mawakan Gargajiya的歷史版本
Fitattun wakokin gargajiya masu Nishadantarwa
Wannan App din yana kunshe da dadadan Fitattun wakokin Mawakan Gargajiya domin jindadinku masu sauraro. Wannan App yana kunshe da shaharun mawakan gargajiya kamar haka
* ALH Salihu Jankidi
* Alh Sani Dan Indo
* Alh Ibrahim Narambada
kada amanta ayi rating wannan app din.
Last updated on 2018年10月09日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Fitattun Mawakan Gargajiya
3.0 by babasan
2018年10月09日