Kullanıcı deneyiminizi geliştirmek için bu web sitesinde çerezleri ve diğer teknolojileri kullanıyoruz.
Bu sayfadaki herhangi bir bağlantıya tıklayarak, Gizlilik Politikamıza ve Çerezler Politikamıza izin vermiş oluyorsunuz.
Tamam, kabul ediyorum Daha fazla bilgi edin

Super AceAmfanin Zuma Da Girfa Ekran görüntüleri

Super AceAmfanin Zuma Da Girfa hakkında

Kadan Dağa Cikin Amfanin Zuma Da Garin Girfa

AMFANIN ZUMA GA DAN ADAM

Zuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen italya ko ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen italya Mutane na amfani da zuma bir matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, cikin surorin Alqur'ani maigirma - akwai surah mai sunan kudan zuma - wato Surat An-Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam bir cikin wannan surah "... waraka ce ga mutane." (Bir Nahl: 69).

Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai.

Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:

1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (bakteri ve mantar) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi Wannan amfanin.

2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.

3. Tana taimaka ma mai-mura, tari, atishawa da sauran matsalolin sanyi.

4. Maganin gudawa ce.

5. Maganin gyambon ciki - Ülser.

6. Tana karfafa garkuwar jiki.

7. Tana öfke hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman ıdan aka hadata da Kirfat (tarçın).

8. Tana sanya kuzari bir jiki.

9. Tana öfke nauyin kiba. Shan ruwa mai-`dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da güvenli zai taimaka wajen öfke kiba.

10. Tana saukaka narkewar abinci ga masu fama da rashin Instagram Hesabındaki Resim ve Videoları narkewar abinci.

11. Tana öfke kumburi mai sanya waje yayi kalar ja da radadin ciwo.

12. Tana kyautata lafiyar kwalwa.

* Amfanin Zuma

* Amfanin Girfa (Tarçın Tozu)

* Bal

* Cinannamon Tozu

* Menene Tarçın Tozu bir Hausa

kaan ku manta kuyi oranı na wannan uygulaması

13. Tana gyara fata da öfke kurajen

fuska (sivilce) idan ana shafa ta.

En son sürümde yeni olan 5.1.2

Last updated on Oct 1, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Çeviri Yükleniyor...

Ek UYGULAMA Bilgileri

En Son Sürüm

Güncelleme Super AceAmfanin Zuma Da Girfa İste 5.1.2

Yükleyen

Benjamin Canales Herrera

Gereken Android sürümü

Android 6.0+

Daha Fazla Göster
Diller
APKPure'a abone olun
En iyi Android oyunlarının ve uygulamalarının ilk sürümüne, haberlerine ve rehberlerine ilk erişen kişi olun.
Hayır, teşekkürler
Üye olmak
Başarıyla abone oldu!
Şimdi APKPure'ye abone oldunuz.
APKPure'a abone olun
En iyi Android oyunlarının ve uygulamalarının ilk sürümüne, haberlerine ve rehberlerine ilk erişen kişi olun.
Hayır, teşekkürler
Üye olmak
Başarı!
Şimdi bültenimize abone oldunuz.