Use APKPure App
Get Abincin Hausawa (Hausa Recipe) old version APK for Android
Koyi vesaire zaka / Ki Girka Abincin Hausawa Kala Daban-Daban Cikin Sauki
Wannan uygulama Abincin Hausawa (Hausa Tarif) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-ne dakuma irin kayan abincin da zakiyi amafani dasu, da addadin yanda zaki zuba, bir takaice dai zan iya cewa wannan uygulama na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. Uygulama din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (ingilizce) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke oğlu girka irin abincin hausawa. yi indir din wannan uygulama dominik girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna uygulama Abincin Hausawa (Hausa Tarif) sune kamar haka:
DANWAKE
KUNUN GYDA
KUNUN AYA
KUNUN TSAMIYA
alala
Kosai
TUN MASA
TUWON SEMOVITA
ZOBORODO
TUWON SHINKAFA
JOLLOF PİRİNÇ
KILISHI
adamsdut
Kin Allah dadin wannnan uygulama bir taimaka ayi derecelendirme nasa beş yıldızlı domin yayi sama dominik wadan da ke oğlu koyan abincin ahusawa sunyi aynı shi cikin sauki arama.
za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su şeyh jafar, şeyh albani zaria, şeyh ali isah fantami, şeyh ahmad sulaiman vb.
Dan takaicecen tarihin hausawa.
Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune bir arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, güneş bazik acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma bir al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. Hausawa na tattare a salasalar birane bir tarife kabilar. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Bir farko-farkon shekaru na 1900's, bir sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, bir bisa karkashen mulkin, 'Bir yaniya Mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.
Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayiya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.
Daura Kasace kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa'ya gider.
Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana' oteller kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin dake mutukar samun cigaba bir harkokin sana'lıdır Hausawa. Hausawa dai güneş jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa bir sha'anin yau da kullum, dara da masu mulki da masana.
Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu na zamani bisa al'adar cudeni-in cudeka. Harshen Hausa dai ya zama sert yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bir nahiyar Afirka bane. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa bir manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce bir rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtaniya. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu bir ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.
Last updated on Nov 10, 2023
New app version with new features. All bugs fixes
Yükleyen
Daniel Luis
Gereken Android sürümü
Android 4.4+
Kategori
Bildir
Abincin Hausawa (Hausa Recipe)
5.2.1 by AdamsDUT
Nov 10, 2023