Matsalolin Aure a Kasar Hausa


2.3 โดย engrgwarzo
Apr 29, 2021 เวอร์ชั่นเก่า

เกี่ยวกับ Matsalolin Aure a Kasar Hausa

ดาวน์โหลดอาหรับ Ja'afar มุด mai แอปถ่าย Matsalolin Aure Kasar เฮาซา

saninmu ne aure sunnace ta Annabawa gabadaya, ashe kenan aure ibadane,aure tafarki ne na rayuwa, aure lalurace a rayuwar Dan Adam, idan nace lalura abune da yake dole a samashi domin haduwar na miji da mace ke bayar da hauhawar Dan Adam a bayan kasa, to wannan haduwar itace aure. Sanin kowa ne muna cike da matsalolin aure a kasar hausa, yanxu -yanxu zakaji andaurah aure kuma kafin wani lokaci mai tsawo sai kaji aure ya rushe, KO ME YAKE KAWO HAKA!!!!!...,,,?.Malam yayi bayanin abunda yake jawo haka da hanyar gyarahsu, muna rokon Allah ya jikan malam da rahamah.

ข้อมูล แอป เพิ่มเติม

เวอร์ชันล่าสุด

2.3

อัปโหลดโดย

Megan Trista Borders-Wimberley

ต้องใช้ Android

Android 4.1+

รายงาน

ปักธงว่าไม่เหมาะสม

แสดงเพิ่มเติม

Matsalolin Aure a Kasar Hausa ทางเลือก

ต้องการแอปอื่นจาก engrgwarzo

ค้นพบ