Sheikh Mohd Bn Uthman lectures


10.0 1 Reviews
2.5 by AdamsDUT
Jul 10, 2020 Old Versions

About Sheikh Mohd Bn Uthman lectures

Nasihu Da kuma Karatuttukan Sheikh Mohd Bn Uthman Kano

wannan application na dauke da wasu daga cikin karatuttukan Sheikh Mohd Bn Uthman kano. Hakika malam Sheikh Mohd Bn Uthman na daya daga cikin malaman musulunci wanda yayi suna wajen koyar da karatun addini a gida da kuma wajen Nigeria.

Muna rokon Allah ya karawa malam ilimi da kuma basira ya kuma kare kareshi daga makiya addinin Allah, mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.

Baya da karatun Sheikh Mohd Bn Uthman kano za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu daga cikin manyan malam kasar hausa idan akayi seaching (adamsdust) a play store, irin su

sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe,sheikh ahmad sulaiman, sheikh hafiz yahuza bauchi da dai sauran su.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar

complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais

beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy

complete quran offline by shiekh abdolbasit

quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.

Da dai sauransu. Duba Adamsdut cikin play domin samun su.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.

Kada a manta rating din wannan application na Sheikh Mohd Bn Uthman lectures tauraro biyar cikin wannan gida.

What's New in the Latest Version 2.5

Last updated on Jul 12, 2020
New version with new features

Additional APP Information

Latest Version

2.5

Uploaded by

Mohamed El Masseoudi

Requires Android

Android 4.1+

Available on

Report

Flag as inappropriate

Show More

Use APKPure App

Get Sheikh Mohd Bn Uthman lectures old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Sheikh Mohd Bn Uthman lectures old version APK for Android

Download

Sheikh Mohd Bn Uthman lectures Alternative

Get more from AdamsDUT

Discover