Use APKPure App
Get Sheikh Abubukar Gero Tafseer part 2 old version APK for Android
Saurari Tafseer Na Al-Qurani Mai Girma part 2 Daga Bakin Sheikh Abubukar Gero
Wannan application na dauke da tafseer na alqurani mai girmadaga bakin babban malamin sunna wato Sheikh Abubukar Gero arugungun, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.
Bayan karatutuka na Sheikh Abubukar Gero Tafseer mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka
sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh Abubakar Gumi
sheikh Abdulrazak Yahya Haifan
sheikh Bin Usman kano
sheikh Ahmad BUK
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Adamsdut.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Last updated on Oct 8, 2021
New version with new features
Uploaded by
Hein Min Thu
Requires Android
Android 4.1+
Category
Report
Sheikh Abubukar Gero Tafseer part 2
2.3 by AdamsDUT
Oct 8, 2021