Используйте приложение APKPure
Историческую версию ILLAR SHAN TABA можно получить на Android
Matsala ta shan taba matsala ce babba wacce mutane ke bukatar fadakarwa akai
Wannan app na dauke da bayanai da dama akan shan taba da kuma hanyoyin magence wannan illar. Ciki harda bayani daga marigayi sheikh Jaafar Mahmoud Adam.
Saboda da haka ina rokon duk wanda ya sami damar dauko wannan app da yayi addua ga shi wannan babban malami sannan yayi kokarin yada wannan app da kuma fadakar da mutane domin gaskiyar magana taba na tattare da manyan illoli wanda yawancin mutane basu sani ba
Last updated on 12/01/2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Требуемая версия Android
4.0 and up
Категория
Жаловаться
ILLAR SHAN TABA
1.0 by PRO
12/01/2018