Используйте приложение APKPure
Историческую версию Boko Haram-Sheikh Jafar Kano можно получить на Android
Saurari Wa'azi акан Боко; Халяль Харам Ко дага Бакин Marigayi Шейх Джафара Кано.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wanna application mai suna "Boko Haram-Sheikh Jafar Kano" na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Karatun Boko: Meyasa suke cewa Boko Haramun ne, Abinda suke kafa Hjja da shi, Nuni Halaccin Boko da ma sauraran su.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on 12/05/2018
Enjoy the first release.
Загрузил
Bence Màrk Varga
Требуемая версия Android
Android 4.0+
Категория
Жаловаться
Boko Haram-Sheikh Jafar Kano
1.0 by ZaidHBB
12/05/2018