Use APKPure App
Get Tambayoyi 2-Shekh Jafar Offlin old version APK for Android
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam AKAN Tambayoyi da amsoshin su.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Chcesz aplikacja mai suna „Tambayoyi 2-Sheikh Jafar Offline” na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yana bada amsoshin su. Zastosowanie w trybie offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Aplikacja din kashi biyu ne, wannan kashi na biyun ne, sai ku duba cikin kundin aplikacje dina don ku sauko da kashi na farko.
Haka zalika wannan aplikacja na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "recenzja" tare da "ocena" din aplikacja din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu .
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu aplikacje din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB sklep sai kuyi szukaj, a take zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara.
Last updated on Oct 25, 2020
*Bug Fixed
Przesłane przez
Lx Jian
Wymaga Androida
Android 4.1+
Kategoria
Raport
Tambayoyi 2-Shekh Jafar Offlin
1.3 by ZaidHBB
Oct 25, 2020