Use APKPure App
Get Siffofin Munafukai-Jafar Mp3 old version APK for Android
Saurari Wa'azi AKAN Siffofin Munafukai na Marigayi Sheikh Jafar Mahmud Adam.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikacja Wannan mai suna Siffofin Munafukai-Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Siffofin Munafukai da Jukuncin waka, da ma wasu wa'azozin.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonusowe utwory (wa'azi) da ke kunshe a cikin aplikacja din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan aplikacja din kada ku manta ku rubuta "recenzja" sannana kuyi "ocena" din aplikacja din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on Aug 30, 2020
*Bug Fixed
Przesłane przez
Bảo Vũ
Wymaga Androida
Android 4.1+
Kategoria
Raport
Siffofin Munafukai-Jafar Mp3
1.3 by ZaidHBB
Aug 30, 2020