We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Zrzuty ekranu

O Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Tafsirin Al-Kur'ani Mai Girma na Szejk Ja'afar Mahmud Adam - Juz Amma

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer szejk Jafar Mahmud Adam. Acikin wantan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. Ukończ Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji Dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

Domin sauke szejk ja'afar mahmud adam kompletny tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

Tarihin Rayuwar Szejk Jafar Mahmud Adam Kano:

Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Szejk Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani w 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al 'Adun Rude Misra, Egipskie Centrum Kultury), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masalaci Wieczorowe zajęcia dla dorosłych. jafar kompletny tafsir offline

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar kompletny Koran tafsir offline

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. szejk Jafar kompletny tafseer offline

Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Chartum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (doktorat), Jami'ar Usman i Fodiyo dake Sokoto. tafsir autorstwa szejka Jafara

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. szejk Jafar Tafsir offline

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harden Hausa a karkashin wantan cibiya (Centrum Dokumentacji Islamskiej Szejka Ja’afara). szejk Jafar Tafsir 2006

Co nowego w najnowszej wersji 1.0.0

Last updated on Aug 28, 2025

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Tłumaczenie Wczytuję...

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

Dostępne Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline aktualizacje 1.0.0

Przesłane przez

Georges Nassif

Wymaga Androida

Android 6.0+

Available on

Pobierz Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline z Google Play

Pokaż więcej
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Subskrybowano pomyślnie!
Jesteś teraz subskrybowany do APKPure.
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Powodzenie!
Jesteś teraz subskrybowany do naszego biuletynu.