We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Abincin Hausawa (Hausa Recipe) Zrzuty ekranu

O Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Koyi bla zaka / ki Girka Abincin Hausawa Kala Daban-Daban Cikin Sauki

Aplikacja Wannan Abincin Hausawa (przepis na Hausa) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abincin da zakiyi amafin danda zaki zuba, takaice dai zan iya cewa wannan aplikacja na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. Aplikacja din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (angielski) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke son girka irin abincin hausawa. yi pobieranie din wannan aplikacji domin girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna aplikacja Abincin Hausawa (przepis na Hausa) sune kamar haka:

DANWAKE

KUNUN GYDA

KUNUN AYA

KUNUN TSAMIYA

ALALA

KOSAI

TUN MASA

TUWON SEMOVITA

ZOBORODO

TUWON SHINKAFA

RYŻ JOLLOF

KILISHI

adamsdut

Don Allah w aplikacji kinji dadin wannnan ocenianej przez taimaka ayi nasa pięć gwiazdek dominuj yayi sama domin wadan da ke syn Koyan Abincin Ahusawa w sunyi szukając tego samego shi cikin sauki

za kuma i iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su sheikh jafar, sheikh albani zaria, sheikh ali isah fantami, sheikh ahmad sulaiman itp.

Dan takaicecen tarihin hausawa.

Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. Tarihance kabilar Hausawa na tattare salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Farko-farkon shekaru na lata 1900, sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da Mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin Mulkin Bayan gida, a bisa karkanihen mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.

Daura Kasace wacce a kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa.

Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, „na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar”, akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana.

Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu na zamani bisa al'adka cudeni-in. Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasuma di kuma rubuce-rubuce a rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtaniya. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.

Co nowego w najnowszej wersji 5.2.1

Last updated on Nov 10, 2023

New app version with new features. All bugs fixes

Tłumaczenie Wczytuję...

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

Dostępne Abincin Hausawa (Hausa Recipe) aktualizacje 5.2.1

Przesłane przez

Daniel Luis

Wymaga Androida

Android 4.4+

Available on

Pobierz Abincin Hausawa (Hausa Recipe) z Google Play

Pokaż więcej
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Subskrybowano pomyślnie!
Jesteś teraz subskrybowany do APKPure.
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Powodzenie!
Jesteś teraz subskrybowany do naszego biuletynu.