Use APKPure App
Get Tarihin Sahaabai By Sheikh Ali old version APK for Android
Saurari Tarihin Sahaaban Manzo Allah Daga Bakin Sheikh Ali Isah Fantami
Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan applicatie yana dauke da karatun tarihin sahanan manzo Allah kashi na biyu wanda baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin.musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lezingen ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sjeik ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilami da nisan kwana ya kara masa ya kara masa ya kara masa ya nisan kwana kuma amfani da abin da muka saurara.
Last updated on Oct 21, 2018
New version with new features
Geüpload door
Nhi Lò
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
Melden
Tarihin Sahaabai By Sheikh Ali
3.0 by AdamsDUT
Oct 21, 2018