Use APKPure App
Get Aure Nake So-Sheikh Guruntum old version APK for Android
Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Aure Nake So" da ma wasu wa'azin.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan applicatie mai suna "Aure Nake So-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Aure Nake So (Mata), Hattara Mata, Illar Zina a cikin Al'umma, Ka tuna da ranar karshe da sauran su.
U wilt een app downloaden van don sauraron wannan wa'azin, zara kun sauko shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan applicatie din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din applicatie din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan applicatie din anan play store.
Ku duba kundin Apps in mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
Geüpload door
Akash Kumar Sharma
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
35.6 MB Aug 14, 2020
35.6 MB Aug 14, 2020
35.0 MB May 23, 2020
35.0 MB May 23, 2020
34.8 MB Dec 20, 2018
34.8 MB Dec 20, 2018
Use APKPure App
Get Aure Nake So-Sheikh Guruntum old version APK for Android
Use APKPure App
Get Aure Nake So-Sheikh Guruntum old version APK for Android