Use APKPure App
Get Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2 old version APK for Android
Karatun Littafin Hisnul Muslim Oleh Sheikh Fantami Hisnul Offline
Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da karatun hisnul muslim na baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana kuliah ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya daga cikin Manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji kuma amfani da abin da muka saurara.
syeikh Jafar Mahmud Adam tafser, riyadussaliheen, umdatul ahkam, kuliah mp3
syarahan syeikh Mohammmad Abani Zaria
syeikh Ali Isah Fantami mp3 syeikh Ali Isah Fantami kuliah
bacaan quran syeikh Ahmad sulaiman.
syeikh Ahmad sulaiman juz amma mp3, bacaan al-Quran syeikh Hafiz Yahuza Bauchi, kuliah Syeikh ibrahim Aminu daurawa, kuliah Syeikh ibrahim Aminu daurawa, syeikh mohammad bin usaman kano, syeikh Dr sani rijiyar lemo da dai, sauransu, syeikh haruna kabiru gombe, sheikh Abubakar Gumi, syeikh Abdulrazak Yahya Haifan, syeikh Bin Usman kano, syeikh Ahmad BUK, Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Sannan za a iya samun karatuttukan wasu malam kamar malam jafar mahmud adam, sheikh albani zaria, sheikh kabir gombe, sheikh ahmad sulaiman, sheikh hafiz isah bauchi da dai sauransu.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application to ka taimaka kayi rating din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma ceramah na Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.
Last updated on Oct 24, 2018
new version with new features
Dimuat naik oleh
FranciaMiguel SanchezPlaza
Memerlukan Android
Android 4.1+
Category
Laporkan
Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2
2.0 by AdamsDUT
Oct 24, 2018